Shugaban Jami'ar Koyo daga gida ta Najeriya, NOUN, farfesa Abdallah Uba Adamu, ya ce, tarihin Hausawa da wasu ke dangantawa da Bayajidda shafcin gizo ne. Ya kuma ce duk mutumin da ba shi da alaka da ...